To Idan ka za6i wanda kake so ka cike se ka shiga 'Register' shikenan ka bude Wap Blog. Bayan ka gama Budewa kana so ka fara aikin tsara shi to zakaje www.mywapblog.com kayi Login Idan kuma daman yana kai shikenan,
Bayan kayi Login zaka ga An rubuta 'DashBord' a sama se ka shiga zaka qara ganin wata se ka shiga zaka ga An rubuta:-
« Overview| Feedback| Visit Blog»
Dashboard
Add
Post
File
Blogroll
Category
Edit
Post
Comment
Guestbook
File
Setting
Appearance
Theme
Navigation Menu
Ads
Social
Chat Room
Forum
Follow
Connect
Blog Catalog
Miscellaneous
Contact Us
Domain Parking
Blog Verification
Traffic Statistics
Help
Credits
Sign Out